Zobo me cocomber

Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901

Inason zobo shiyasa nasa mishi cocomber don yyi dadi da kamshi

Zobo me cocomber

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Inason zobo shiyasa nasa mishi cocomber don yyi dadi da kamshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti goma
Mutum biyu
  1. Zobo
  2. Sugar
  3. Citta
  4. Kaninfari
  5. Cocomber
  6. Flavor

Umarnin dafa abinci

Minti goma
  1. 1

    Da farko na zuba zobo a tukunya da citta da kaninfari da cocomber sena zuba ruwa na rufe har ya tafasa

  2. 2

    Sena dauko mazubi na tace nasa flavor da sugar na kara ruwan sanyi na juya sosai

  3. 3

    Sena dauko cup na juye na tsira cocomber a gefe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshert maiturare
Ayshert maiturare @cook_17405901
rannar

sharhai

Similar Recipes