Stew mai ganda

UmmuB spices
UmmuB spices @ummuB2013
Bauchi

Sai ka gwada xaka gane dadin sa

Stew mai ganda

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Sai ka gwada xaka gane dadin sa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Danyen tumatur,
  2. tattase,
  3. attarugu,
  4. albasa
  5. Tafarnuwa,
  6. kayan dandano,
  7. curry,
  8. mangyada
  9. Ganda

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dauraye ganda kisaka a tukunya kisaka ruwa sai kisaka a kan murhun gawawi ya nuns yayi laushi sai ki sauke ki wanke

  2. 2

    Ki markada kayan miya ki daura a kan wuta ya tafasa,in ruwan ya kusa tsotsewa sai ki xuba gandan ki xuba mangyada su soyu tare

  3. 3

    Idan ya soyu ki zuba ruwa kadan kisaka kayan dandano,curry ki daka tafarnuwa kisa ki yanka albasa. Sai kirufe ya nuna na minti kadan Note ki rage wutar.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
UmmuB spices
UmmuB spices @ummuB2013
rannar
Bauchi
All I know about my self is that I love cooking and I don't get ride of it
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes