Lemon kwakwa

Tata sisters
Tata sisters @cook_16272292
Bauchi State

Da dadi sosai barin ki hada da gasashshen nama.

Lemon kwakwa

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan

Da dadi sosai barin ki hada da gasashshen nama.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti ashirin
mutum biyu
  1. Kwakwa babba guda daya
  2. Madara peak ta ruwa guda daya
  3. Siga rabin gwagwani
  4. Ruwa litre daya

Umarnin dafa abinci

minti ashirin
  1. 1

    Da farko na kankare bayan kwakwar wannan bakin bayan kwakwar da abun gurza kubewa.

  2. 2

    Sai na wanke kwakwar na gurza ta da abun goge kubewa. Na xuba mata ruwa na markada ta a blender na tace da rariya.

  3. 3

    Sai na xuba madara da siga na goraya nasa a fridge.

  4. 4
  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Tata sisters
Tata sisters @cook_16272292
rannar
Bauchi State
cooking is one of my best hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes