Gashashan nama na kasko
It's delicious try it 2day
Steps
- 1
Kiwanke tsokar namanki me kyau ki dorata akan wuta kisa maggi,salt,curry,spices,albasa kisa ruwa kadan ydda zaidafashi kirufe
- 2
Bayan yayi saiki saukeshi kafun ruwan tagama tsotsewa
- 3
Ki samu kuli kuli kidakashi da maggi da kayan kanshi kiyi greating attaruhu da albasa den kisasu aside
- 4
Kidora fan a wuta kisa mai kadan ki dakko namanki sila lalle kibarbadeshi dahadin kulinki da attaruhu da albasa saikidora akan fan dinki kirage wuta idan side daya yyi saiki kuma juya dayan
- 5
Bayan yayi saiki sashi a plate kikuma yaryada mai ki kikuma xuba kuli saikiyi garnishing dinsa da green pepper,onion,da tomato
Similar Recipes
More Recipes
-

Samantha B
-

Besan Barfi - Chickpeas Flour Sweet
Surekha Dongargaonkar
-

Shobha Rathod
-

Leahgathukia -

Ryan
-

Ryan
-

Ryan
-

Ryan
-

Classic Marwadi (Rajasthani) yogurt Kadhi
Bina Samir Telivala
-

🌶️🧅Veladryssa Lily🧄🥓
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mato's Favorite Dishes
-

Mukti Sahay
-

Faathimah Variawa
-

Mato's Favorite Dishes
-

Sana Tungekar
-

Bengali chicken Curry or Murgir jhol
Sanjhbati Sen.
-

Subhalaxmi Samantaray
-

Saryia Shariq
-

White rce with veggies and awara!
Hashal Anani
-

Hashal Anani











Comments