Chocolate Bar Cookie

Maryamyusuf @Bakengrill
Thank uh jahun for the recipe 💛 it was very testy,sweet and attractive wollah💟💟
Chocolate Bar Cookie
Thank uh jahun for the recipe 💛 it was very testy,sweet and attractive wollah💟💟
Umarnin dafa abinci
- 1
Ahh roba nasa butter, sugar, egg,vanilla flavour nasa whisker nai mixing dinsu
- 2
Nahada flour da milk flavour da madarar gari wuri daya najujjuya
- 3
Naringa zubawa Kadan Kadan akan mixture din haryaqare,na juya sukahade jikinsu komai
- 4
Nadiba Wanda nassan zai Yi nazuba cocoa powder nasake mixing dinshi yahade Yakuma kalan cocoa din
- 5
Nadauko Farin na mulmula Yayi dugo Shima dayan colour din nadauka nadebi naidugo dashi
- 6
Saina danyi fade da farin nadauko dayan nasa daga farko na mulmula yarufe Mai chocolate din nayanka da wuka
- 7
Nasa paper Akan baking try na jera nagasa
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10433879




sharhai