Miyar soya rama or miyar yakuwa

#Ashlab# Kanwa yana rage tsamin yakuwa sannan yana sakashi da wuri, miyar nan is one of my best traditional food
Miyar soya rama or miyar yakuwa
#Ashlab# Kanwa yana rage tsamin yakuwa sannan yana sakashi da wuri, miyar nan is one of my best traditional food
Steps
- 1
Dafarko zaki wanke yakuwar ki seki tafasa shi da kanwa sannan kixo ki kuma wankewa, idan kika wanke kika tsame kika matse tsab ruwan ya fita, seki ajiye a gefe
- 2
Se ki samo wani tukunyar ki zuba man ki da albasa den attarugu
- 3
Idan suka dan soyu se ki dauko tafasashen yakuwar taki ki zuba akai kiyi ta motsawa har su soyu anan xaki xuba su maggi ki dasu gishiri xakiji babu sauran ruwa haka den serve with tuwo
Similar Recipes
More Recipes
-

Alka Bhandari
-

Mad Cook
-

Cluster beans(gavarfali) ki sabji
Nikita Singhal
-

Corn and Onion Pattie Fried Fritters
Mad Cook
-

Sarvat Hanif
-

DJ Marcum
-

keosha hooks
-

Drumstick or Moringa Leaves and Sweet Corn Soup
Kumkum Chatterjee
-

Brad's Pork Carnitas Grilled Burritos with Avocado Salsa
wingmaster835
-

Martabak Indomie; Indonesian Noodle Omelette
Wice Kosin
-

Stephanie Assaf
-

Piya Batra
-

skunkmonkey101
-

Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine)
-

Anshul Chaudhary
-

Shredded beef and veggie sauce
Phardeeler
-

miss maryam kitchen
-

Bobly Rath
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Sonali Darge
-

Bint E Rauf
-

Maryam Dasuki Nakande -

Sunita Chakrabarty
-

Hadiza Abubakar









Comments