Doya da miya
#hauwa wannan shine abinci mafi soyuwa ga mahaifiyata😍
Steps
- 1
Idan kika dauko doyarki sae ki fere bayanta ki yayyankata da dan girma sae ki wanketa ki ajeta a roba ko bokiti
- 2
Sai ki dauko tukunyarki ki daurayeta d ruwa sae ki dauko wankakkar doyarki sae ki saka acikin tukunyar sae ki aza kan wuta sae ki zuba gishirinki 1 tbsp,suger1 tbsp sae ruwa cup 1 sae ki rufe tukunyarki
- 3
Zaki dauko tomatos inki da tarugu da tattasae da albasa sae ki wanke su ki zuba a blender sae ki nika ki tafasa nama ki zuba markade da mai da kanwa ki rufe su tafasa ki zuba doya ki barta ta dahu
- 4
Doyarki ta dahu miya m t kammala sae ayi saving acii dadi lfy😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Yuliya
-

Chaz
-

Barnali Debdas
-

pinal Patel
-

Spaghetti alla Carbonara Autentica | Cream-Free, Roman-Style
Gaetano Spampinato
-

Shree Hazra Das
-

Namrata sarmah
-

NEEMA AGRAWAL
-

DBest
-

Brandy T.
-

Traditional Japanese Breakfast
BirdieNumbNumbs
-

Ray Zeuner
-

Lick Fingers (Abj Moms)
-

Ray Zeuner
-

Panfried Noodles #jikonichallege
Salma Sumar
-

Ruby Verma
-

Carrot Coin Poriyal/ Carrot Coin Stir fry
SaranyaSenthil
-

Manjulika Asthana
-

Ashi Ashi -

Aish Kaur aggarwal
-

Divya Konduri
-

Jyoti dhawan











Comments