Alale egg nd source
Wannan alalan yana da Dadi sosai
Steps
- 1
Zaki debo wake kisa a turmi kisaka ruwa dai dai kidaka shi sai yafara fitarda bawanda ke garesa ki dauko roba da ruwa da abin tacewa ki wanke shi tas ki tsintse sauran bawan dayarage aciki
- 2
Kidaura tukunyar ruwa asaman wuta kafin kigama markaden yafara zafi yadda zaiyi saukin dafuwa kidebo tarugu tattasai albasa ki wanke kisaka acikin sa sai ki markada bayan kin markada zaki samu wuri kizoba aciki kisa kayan spices dinki da mangida manja gishiri ki yanka albasa aciki again kikama bugawa ki kara ruwa dai dai dob kada yayi kauri sosai kuma baason yayi ruwa sai kifara kullawa a leda
- 3
Kina jefawa aruwan da kika aza har kigama ki rufe kinayi kina dubawa bayan kigama da alalen sai kidauko tarugu da tattasai da albasa ki jajjaga su guri daya ki aza kifara soyawa zakiyi source domin saukin dafa kwai zaki iya jefa kwanki acikin dafuwar alalen domin su dafu tare idan kin hada source zaki saka masa spices da komai kibarsa yasoyu idan yafara kamshi saiki saukar alalen idan yanuna zaki sauke ki saka a plate kisa kwai da source aci lfy by mom Ayman nd afnan
Similar Recipes
More Recipes
-

Ifeoma Obianagha
-

chef Nidhi Bole
-

Muniswari.G
-

Hannah 🌻
-

SPCooks1
-

culinarycubit
-

Francesco
-

Fateme Persian Kitchen
-

Chef Mommy Nessa
-

Dan Flynn
-

Leelumae
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

PISHAWRI_KARHAI With home_made_naan
Ñôôri Màlîk
-

F.B
-

Halima Abubakar -

Roat (Bihari Community Special)
Hina Ibrahim
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Sasher's_confectionery
-

Hafsert Khalyfa
-

Gashash Shen chin chin mai color
Hafsert Khalyfa
-

Ñôôri Màlîk
-

Ñôôri Màlîk









Comments