Gashash Shen chin chin mai color
Chin chin mai dadi 😋😋😋😋😋🍽️🍽️🍽️🍽️
Cooking Instructions
- 1
Zaki saka fulawar a bowl kisaka sugar da baking powder kamshi Madara ta gari ki juya ki aje gefe kidauko robar kwabin da zakiyi kisaka kwai da butter and color kiyi mixed sai ya hade sai kidinga dibar wannan fulawa mai hadi kina zubawa kina juyawa
- 2
Zaki juya sosai da sosai har komai ya hade ki dauko tare dinki da abinda murzawa kina murzawa kina yankewa idan kikaga kin gama sai ki kunna oven dinki kisaka takarka acikin tiren gashi
- 3
Sai ki dinga jerawa kina zubawa kisaka tiren gashi a oven dinki sai ki rufe ki saka zafi amma ba sosai ba kibarsa bayan minutes kiduba zakiga yagasu ki juye kikara saka wani aciki har kigama ba wuya ga dadi ga taushi by Mom ayman an afnan
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
Chin Chin Balls Chin Chin Balls
Its the normal Nigerian snack called Chin Chin but in the form of balls...Its usually served in occasions and parties just before the main menu is served,it may be served with fried beef or chicken. Ifeoma Obianagha -
#garaugaraucontest #garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
Hadin kayan marmari da madara Hadin kayan marmari da madara
#1post1hope hadin yana da dadi sosai muna yawan shanshi sbd yana da matukar anfani ajikin dan adam HABIBA AHMAD RUFAI -
Cinnamon rolls Cinnamon rolls
My friends visit inspired me to try out this recipe so that I won’t serve them the usual snacks.Zuwan kawayena ne ya sakani yin wannan cinnamon rolls din din saboda bana so idan abokanayena sun zo na basu abunda aka Saba Ba dawa In baki sun zo Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine)
More Recipes
Comments