CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Shinkafa da wake (garau-garau)
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Shinkafa da wake (garau-garau) ainihin hoton girkin

Shinkafa da wake (garau-garau)

Fatittih_jawie
Fatittih_jawie @fatittih76
Gashu'a Yobe State Nigeria

Shinkafa da wake (garau-garau)

Fatittih_jawie
Fatittih_jawie @fatittih76
Gashu'a Yobe State Nigeria
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Shinkafa
  • Wake
  • Ruwa
  • Gishiri
  • Man gyada
  • Yajin xafi
  • Maggi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki dauraye tukunyarki kisa ruwa kidaura akan wuta ki dauko wakenki ki gyara shi tsaf kixuba a ruwan yatafasa kamar na minti 3 seki tace ruwan kixuba waken a kwano me murfi ki rufe.

  2. 2

    Seki dauraye tukunyan kixuba sabon ruwa kidaura a wuta inya tafasa seki wanke shinkafarki ki zuba yatafasa daya shima ki tace ruwan, seki maida tukunyanki wuta kisa ruwa kixuba shinkafarki da waken tare ki bar bad'a gishiri kadan kirufe kibarshi yadahu har ruwan ya tsotse ko kuma kuma dai dai yanda kikeson dahuwar seki sauke.

  3. 3

    Kidauko plate din ki dauraye kixuba akai ki bar bad'a man-gydanki kisa Maggi da yaji seci😋

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Fatittih_jawie
Fatittih_jawie @fatittih76
rannar September 15, 2019 11:52
Gashu'a Yobe State Nigeria

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Shinkafa Da Wake

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Lemun cucumber da lemu
  2. Mandula (kano da jigawa)
  3. Farfesun kayan cikin saniya
  4. Chicken wrap
  5. Gireba
  1. Chicken wrap
  2. Alkubus
  3. Kosai
  4. Kosai
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10625264
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close