Gireba

Rahinerth Sheshe's Cuisine
Rahinerth Sheshe's Cuisine @cook_17350184
Kano @Danladi Nasidi Housing Estate.

Bana gajiya da cin Gireba dan tabamin dadi sosai

Gireba

Bana gajiya da cin Gireba dan tabamin dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour Kofi uku
  2. Madara rabin kofi
  3. Sugar rabin kofi
  4. Man gyada kofi daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko a zuba abubuwan nan a waje daya a chakuda sai ana zuba mai ana kwabawa har ya hade jikinshi

  2. 2

    Sai a dauko Abin fidda kwalliya (shapers) a dauko hadin a taba asa shapers a fidda shape sai a jera a baking tray a gasa shikenan.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Rahinerth Sheshe's Cuisine
rannar
Kano @Danladi Nasidi Housing Estate.
Tun ina yarinya na taso da kaunar girki da sarrafa Shi kuma mahaifiya ta tabani goyon baya ta hanyar koyamin
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes