Mandula (kano da jigawa)

Mkaj Kitchen
Mkaj Kitchen @cook_Mkaj
Kaduna

#ALAWA saboda soyayyar madara yasa ake sarrafa shi ta hanyoyi daban daban domin cigaba da jin dadinsa

Mandula (kano da jigawa)

#ALAWA saboda soyayyar madara yasa ake sarrafa shi ta hanyoyi daban daban domin cigaba da jin dadinsa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Madara Rabin kwano
  2. 2 cupsSiga
  3. 1 cupRuwa
  4. Kamshi
  5. Kala pinch
  6. Mai
  7. Leda

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sa ruwa a tukunya ki zuba siga ki juya ta narke kisa a wuta har sai yayi kauri kenan ruwan ta tsotse idan kikasa yatsunki zakiji yana danko

  2. 2

    Sai kisa muciya kina zuba madaran kina tukawa harsai ta shanye dukka ruwan sigan ta dena yoyo idan kika dagata sai ki rabata gida gida har iya yawan kalolin da kike so amfani da

  3. 3

    Sai Kisa a Leda. Amfanin sawa a leda kar tasha iska tayi tauri idan kina wani aiki seki rufe kafin ki mulmulata

  4. 4

    Ki shafa mai a faranti me fadi kisa a kai ki mulmula ta hudu sosai saiki yi ta tayi tsawo, haka zaki ma sauran kalan

  5. 5

    Sai ki hadesu guri guda kiyi ta mulmulawa sai ki yanka da wuka, kirinka dauka kowani yanka kina mulmulata tayi tsawo sai ki yanka da reza koki mata kwalliyar da kike so

  6. 6

    Ga yadda suke bayan kin yanka Haka zaki yi na sauran kalolin

  7. 7
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mkaj Kitchen
Mkaj Kitchen @cook_Mkaj
rannar
Kaduna

sharhai

Mufida Usman
Mufida Usman @Cookmaya5
Can you please translate, I don't know how to read in hausa

Similar Recipes