Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tankade garin alkama
- 2
Sai kisa yeast da dan gishiri da mangyada kadan sai ki kwaba shi ya dan fi kwabin fanke karfi
- 3
Kisa a rana ko wuri mai dumi har ya tashi
- 4
Kisa a mazubi ki dora tukunya kisa ruwa ki dora faifai ko marfin tukunya in kina da abun turara abinci (steamer) shikenan sai ki doddora alkubus dinki kisa leda ko buhu ki rufe har ya turara ya fara kamshi sai ci😜
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10649299




sharhai