Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sa mai a tukunya kisa a wuta ki tanka albasa kisa ki jajjaga kayan tarugu da albasa ki zuba kiyi sanwa kisa ruwa kadan saboda Karya cabe couscous baya son ruwa da yawa seki zuba sinadaranki da kayan kamshi idan ruwan ya tausa seki zuba couscous ki juya ki rufe ya tsotse ruwan. karki cika juya wa domin ze cabe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mkaj Kitchen
Mkaj Kitchen @cook_Mkaj
rannar
Kaduna

sharhai

Similar Recipes