Soyayyen dankalin turawa da kwai

deejah wali
deejah wali @cook_16959529
Sokoto State

Soyayyen dankalin turawa da kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankalinki na turawa kiyankashi shape dinda kk so ki wankeshi sa'annan ki tsaneshi kisaka kishiri kadan,dama kinriga kin dora manki a wuta idan yayi zafi sai ki zuba dankalin kisoya idan yayi ki kwashe

  2. 2

    Zaki samu bowl ki fasa kwanki aciki kisaka seasoning da albasa ki kadakwan kizuba mai kadan a frying pan ki zuba idan yafara soyuwa ki dagargaza masar ki juya kitabbatar ko INA yasoyu saiki juye acikin soyayyen dankalinki ki cidashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deejah wali
deejah wali @cook_16959529
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes