Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki gyara wake ki wanke shi ki zuba a tukunya seki zuba ruwa da dan yawa seki yanka albasa da dan yawa a ciki ki daura a wuta.
- 2
Ki wanke kayan miyanki ki greating. Idan waken ki ya dan fara nuna seki zuba manja, kayan miya, maggi, curry da nikakken crayfish. Ki rufe harya dahu. Kici da bread
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10651189




sharhai