Kusku da miyan alayyafo da ferfesu kifi

Fatima muhammad Bello
Fatima muhammad Bello @cook_18502891

Kusku da miyan alayyafo da ferfesu kifi

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kus kus babban leda
  2. Alayyafo
  3. Kifi tarwada
  4. Maggi
  5. Onga
  6. Citta
  7. Lemun tsami
  8. Curry
  9. Attaruhu
  10. Tattasai
  11. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na zuba mai cikin tukunya nasaka albasa attaruhu na barshi ya soyu sama sama nasaka maggi,onga,curry,na wanke alayyafo na da gishiri nazuba na barshi ya soyu

  2. 2

    Na wanke kifi na da lemun tsami nazuba cikin matsami na barshi ya sha iska nazuba albasa attaruhu citta mai dan kadan nasa maggi,onga,curry nazuba ruwa dai dai bukata nabarshi ya nuna sannan na saka kifi na rage wutan

  3. 3

    Nazuba ruwa cikin tukunya narufe na barshi ya tafasa nasaka mai kadan da gishiri kadan nasake rufewa yatafasa sannan nasaka kus kus narufe yanuna

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muhammad Bello
Fatima muhammad Bello @cook_18502891
rannar

sharhai

Similar Recipes