Umarnin dafa abinci
- 1
Ki jika tawaskanki ta juku like 20minit dan sai ki samu abun tata ko rariya kitachi in ya kwanta sai ki jajjaga atarugu
- 2
Ki zuba ki yanka albasa kana nana ki zuba sai ki gyara kaskon suyan masa da shi akiyi ko fraying pan
- 3
Ki sa mai kadan kaman zakiyi suyan masa shima haka zakiyi sai ki kwashi kisa a plate ko flask ko take away
- 4
Ki soya mai ki zuba akai kisa yaji kici
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10652717





sharhai