Wainar filawa(yar lallaba)

Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
Sokoto

Wannan girki yana da matukar dadi ga kuma saukin yi😋

Wainar filawa(yar lallaba)

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan girki yana da matukar dadi ga kuma saukin yi😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1kofi filawa
  2. 1kwai
  3. 2tarugu
  4. 1albasa
  5. Dandano
  6. Mai don suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fasa kwai a cikin roba ki zuba flour da ruwa ki karkada har se ya cire kolallai ki zuba jajjagen tarugu da albasa da dandano ki juya

  2. 2

    Ki dora kaskon tuya a wuta ki zuba mai kadan ki debo hadinki ki zuba a tsakiya ki barshi ya soyu se ki juya dayan barin shima in ya soyu ki kwashe

  3. 3

    Haka zakiyi har kullun ki ya qare

  4. 4

    Aci dadi lafiya

  5. 5
  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes