Shinkafa mai dankali da miya

Fatima muhammad Bello
Fatima muhammad Bello @cook_18502891

Gaskiya inason shinkafa shiyasa na ke sarrafata ta ko wani hanya

Shinkafa mai dankali da miya

Gaskiya inason shinkafa shiyasa na ke sarrafata ta ko wani hanya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi biyu
  2. Dankali
  3. Tumatir
  4. Albasa
  5. Tattasai
  6. Attaruhu
  7. Mai
  8. Maggi
  9. Curry
  10. Onga
  11. Nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na daura ruwa kan wuta na barshi yatafasa nawanke shinkafa na da gishiri nazuba cikin tukunya narufe na nafere dankAli na wanke nazuba kan shinkafa da ya ke nuna nasa gishiri kadan narufe na rage wuta

  2. 2

    Na daura mai kan wuta nazuba albasa na barshi ya soyu, na yanka tumatir nazuba na saka tattasai da attaruhu na saka nama na saka maggi onga curry na barshi yanuna har yacire mai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muhammad Bello
Fatima muhammad Bello @cook_18502891
rannar

sharhai

Similar Recipes