Alele (moi-moi)

kimans Catering & Global Concept @Duddu1
Alele (moi-moi)
Steps
- 1
A cikin roba za'a jiga wake na wani mintuna,inya jigu sai a surfa.inya surfu sai a wanke a tsince dutsan
- 2
In'an tsince wanke sai a kawo kayan miya Kamar su attarugu, tattasai,tafarnuwa da albasa a zuba a cikin a kai markade
- 3
In an dawo daga markade sai a kawo ruwan dumi,kanwa,maggi,ajino,gishiri,manja da man gyada a zuba duka a gullin sai ayi kwabi dashi.in komi an taba yayi daide
- 4
In komi yayi daide sai a dauko leather a fara kullin.in an gama kulli sai asa a wuta don ya nuna
Similar Recipes
More Recipes
-

Keshma Raichura
-

Keshma Raichura
-

Hetal Poonjani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sampada Shrungarpure
-

Bethica Das
-

Tasty Delicious Healthy Creamy Sabudana Payasam
Krishna Biswas
-

Sangita Vyas
-

Soto Ayam (Indonesian Yellow Chicken Soup)
jenscookingdiary
-

Urban Kitchen
-

Tripolitan Cuisine
-

exotic-n-easy cooking
-

Raduma Jamse (0716271944)
-

Arachana ( Tanya)
-

Nazia Qureshi
-

Chef tesdy
-

Krishna Biswas
-

Nana khadija
-

Mark Shein -

Mahreen Rauf
-

Asiyah Naveed Roghay
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10671209










Comments (4)