Patato sauces
Steps
- 1
Da farko zaki gyara dankalinki ki tafasa ya fara laushi sai kisa gishiri sai ki gyara carrot da peas suma ki dafa su da da baking powder ko kanwa kadan ki tace sai ki gyara kayan miyanki ki ki markada ki dafasu idan kika gama sai ki saka mai ki soya su kisa duk abinda kike buka na maggi da kayan kamshi shike nn
- 2
Idan ta fara soyuwa sai kisaka dankalinki da peas idan kika basu kamar 10 mint suma a ciki dama kin yanka cabbage naki da dan girma kin wanke sai ki zuba ki juya ki bashi 2 mint shike nn kin gama sai ki sauke
- 3
Done zaki iya cinta da cous cous ko farar shinkafa haka
Similar Recipes
More Recipes
-

ZMA
-

Cluelesskitty
-

Stir-Fry Combining Crunchy Snow Peas and Scored Gizzards
Bonnabelle Reintges
-

Gupta Mithlesh
-

Bethica Das
-

Courtney Mainhart
-

ShuriahK.
-

Rianne Van Setten
-

ShuriahK.
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Corey Piper
-

Crock Pot Girl 🤡
-

A-Bomb
-

Zahal_treats
-

Inish Issac
-

Dhruti Chaitanya Shah -

Khadijah Lawal Gwamna -

Ruchika Rajvanshi
-

Morwa Makofane
-

Zoya Faisal
-

Anne
-

Spicy Chicken Drumsticks without Oil
Rajput Amita Singh
-

Maya Tandon
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10677348









Comments