Kunun gyada me kwakwa da madara
Ina matukar San wnn kunun
Steps
- 1
Kijika gyada akwano kijika shinkafama ingyada tajigo kicire bawon bayanta yin hkn ynasata tayi haske kunun gyadan saiki wanke shinkafar kihadasu d gyada kibayar amarkado in ankawo kitace kixuba ruwan gyadan atukunya kikunn wuta kidora kisa ludayi kita juyawa
- 2
Kitajuyawa ahnkl xakiga yanayin kauri inyayi kauri ydda kikeso saikidakko ruwan lemon tsami dakika mtse kixuba aciki kicigaba dajuyawa xakiga yyi haske
- 3
Kidakko kwakwan dakika gurza kixuba rabi aciki rabi kuma kibatta
- 4
Kidakko cup kixuba kunun saikisa sugar kisa kikuma zuba kwakwa kisa madara
- 5
Hmmm wlh dadi baa mgn kikwada yr uwa
Similar Recipes
More Recipes
-

Lubna’s Kitchen
-

Dr. RAJNI GUPTA
-

Padmini Venkatesan
-

Bianca Mwale
-

Suchitra S(Radhika S)
-

culinarycubit
-

Dakota Jenkins
-

Emily B.
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Maizymay
-

Missus C
-

Amazing Grace’s (aka TeenChef)
-

shimi
-

Deepti Patil
-

Sabudana khichadi Savoury Tapioca Pearls Stir Fry
pragya singh
-

Priya Vinod Dhamechani
-

Afreeda's_Bakery
-

Amrah Bakery
-

Miyar shuwaka da alayyahu (bitter leaf and spinach)
Nafisat Misbahu -

Vegetable broth#15minsorlessrecipe
Catherine Njoki
-

Arachana ( Tanya)
-

Perple Kitchen
-

maya's_cuisine








Comments