Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zamu wanke namanmu muyankashi,musa a tukunya.
- 2
Se musa akan wuta,muzuba ruwa
- 3
Zamuzuba kayan kamshi da sinadarin dandano,mubarshi yacigaba da dahuwa,
- 4
Yanzu zamu zuba soy sauce dinmu,
- 5
Idan ya dahu zamu dauko corn flour muhadata da ruwa mujuya semu zuba aciki,sannan mudauko carrot dinmu da muka yanka muzuba.
- 6
Se muzuba sweet Pepe, mijayasu gabaday semuka sauke. Aci dadi lfy.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10749415












sharhai