Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Tumatur
  6. Curry
  7. Mai
  8. Soyayyan nama
  9. tafarnuwaGarin
  10. Garin citta

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa bare doya ayankata kanana

  2. 2

    A wanke kayan miya sai a jajjagasu a zuba mai cikin tukunya a dora a wuta abarshi ya yi zafi sai a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi curry gishiri tafarnuwa a gauraya sannan a zuba ruwa a tukunyar a rufe ba barshi ya tafasa sai a dauko yankakken doyan a tsame daga ruwa a zuba tukunyar a gauraya sannan a saka soyayyan naman a rufe abarshi ya dahu sannan a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina jamilu
Amina jamilu @cook_18528318
rannar

sharhai

Similar Recipes