Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Awara
  2. Man gyada
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Sinadarin dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A Samu awara dafaffiya a yayyankata sai a barbada mata sinadarin dandano a juya ta

  2. 2

    A dora mai a wuta idan yayi zafi sai a zuba awarar aciki a soyata

  3. 3

    A jajjaga attaruhu da albasa a zuba a tukunya asaka man gyada a soya sosai idan ya soyu sai zuba sinadarin dandano a juya sannan a saka awarar akai a juya sosai ko ina ya hade sai a sauke😋😋😋😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes