Faten shinkafa da yakuwa

Ummu Jawad @cook_13873076
Gsky naji dadin faten Nan sosai saboda baki na ba taste amman Dana Sha sai naji wasai😀😋😋😋
Faten shinkafa da yakuwa
Gsky naji dadin faten Nan sosai saboda baki na ba taste amman Dana Sha sai naji wasai😀😋😋😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki fara tafasa nama da kayan kamshi da albasa da Maggi, sai ki gyara su attaruhu sai jajjaga ki dauraye sai ki daura a wuta ki zuba Mai ki dan soya jajjagen sama2 sai ki tsaida ruwa da wannan ruwan Naman da kk ajiye in bashi da yawa sai Kara, ki zuba su Maggi, gishiri da curry ki rufe in ruwan ya tafaso sai ki wanke shinkafar ki zuba ki juya sosai saboda Kar ta koma kasan tukunyar.
- 2
Sai tsige yakuwar ki daga jikin Karan ki wanke da gishiri in ya fara kauri sai zuba yakuwar ki Bata Yan mintuna ta nuna. Asha Dadi lfy.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10755822



sharhai