Patato boll

Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
Jakara Yan Gurasa

Yanada dadi wajen ci

Patato boll

Yanada dadi wajen ci

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Kifi
  3. Kwai
  4. Mai
  5. Maggi
  6. Attaruhu
  7. Albasa
  8. Kayan kanshi
  9. Bama
  10. Tumatir na leda ko na kwaba

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu dankalinki ki dafashi kiyi mashing dinshi kisa kifi attaruhu albasa maggi kayan kanshi kifasa kwai a ciki kisa hannu ki kafadashi

  2. 2

    Ki kara fasa kwai kina tsomawa kina soyawa saiki zuba bama a bowl kisa tumatir kiyi ado dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rukys Kitchen
Rukys Kitchen @cook_16633053
rannar
Jakara Yan Gurasa
rukayya garba tijjani mai atamfa yar asalin jihar kano karamar hukumar dala no 101chediyar yangurasa
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes