Danderu😋

Ina son danderu sosai😋.ku gwada kuma zakuji dadinsa, ga saukin yi ga dadi kuma.#Yobestate.
Danderu😋
Ina son danderu sosai😋.ku gwada kuma zakuji dadinsa, ga saukin yi ga dadi kuma.#Yobestate.
Steps
- 1
Da farko zakisa wuka kidan tsatsaga naman yanda in akasa spices din zasu shiga ciki da kyau
- 2
Zaki hada su maggi da duk ingriedents da muka lissafa a sama,
- 3
Se kidauko naman kisa kayan hadin sushiga ciki da kyau, kisamu Leda kirufe kisa a fridege yayi awa daya 1hr.
- 4
Sai kisamu tukunya me Dan fadi kisa ruwa kadan, se kisamu yar murfin kwano da zai zauna ciki kisaka (Kamar yanda ake dambu). Sai kidauko naman kisa kirufe.
- 5
Kibarshi yadahu sosai (INA barinsa ya kwana kan wuta) Amman ba'a cika masa wuta,arage wuta sosai abarshi yayi a hankali don asamu kayan hadin sushiga cikinsa da kyau.
Similar Recipes
More Recipes
-

Soupy Veg Maggie Noodles 🍝 (Ingredients Se Bowl Tak)
Alka Bhandari
-

Darshana Patel
-

Bina Samir Telivala
-

Roasted Acorn Squash and Chicken Stew (AKA Fall in a Pot)
StephieCanCook
-

StephieCanCook
-

Sarvat Hanif
-

Amanda Mayumi
-

Amanda Mayumi
-

Barnali Debdas
-

De'zha Foster
-

Roti bread (Buttery Indian flat bread)
Chef Nena
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Chef Nena
-

skunkmonkey101
-

Aqsa Shaikh
-

Kajal Mehta
-

Jahan Ara Nazir
-

SaHer FaHad ṀȜÿmòñ
-

Arachana ( Tanya)
-

Tortilla with beef and vegetable sauce
heedah cakes and pastries
-

@Rahma Barde
-

Ashwini Vaibhav Joshi
-

사린린 Sa Rinrin
-

Preeti Food Recipes









Comments (2)