Fried macaroni
😍😋😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10823168
😍😋😋
😍😋😋
Ki yanka cabbage da koren tattasai, ki hada su da macaroni da dafa su
Idan ta dahu, sai ki tsane a colanda
Sai ki daka attarhu da albasar ki, ki zuba a tukunya da mai da curry ki soya
Sai ki zuba macaroni ki, da dandano ki barsu su hade sosai, sai ki juye a kwano
An kwafa!
More Recipes

sharhai