Butter icing
Yin farko
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko nayi mixing butter a bowl sai na dauko Icing sugar na tankade shi na hada icing sugar da butter na mixing dinshi na zuba milk din duk nayi mixing tare
- 2
Idan ya juye zai koma yayi fari ya zama babu nauyi sai na zuba flavor na raba icing sugar gida uku nasa food colour a kowane sai kwaliya
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10837162





sharhai