Baked meat pie III

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Yummy

Tura

Kayan aiki

1awa
8 yawan abinchi
  1. Flour Kofi shida
  2. Butter simas daya
  3. Sukari babban cokali daya
  4. Gishiri karamin cokali daya
  5. Nikakken nama
  6. Attarugu da albasa
  7. Sinadarin dandano
  8. Tafarnuwada kayan Kamshi
  9. Mai kadan

Umarnin dafa abinci

1awa
  1. 1

    Dafarko zaki zuba flour dinki da baking powder sai butter da gishiri d sugar kiyi mixing dinsu da hannunki yazama crumbs

  2. 2

    Sai kisa ruwa ki kwaba saikiyi making soft dough.,saiki duko namanki kisa albasa da kayan kamshi da sinadain dandano da gishiri idan ya dahu kisa jajjagen attarugu da tafarnuwa kisa mai ki soyashi sama sama.

  3. 3

    Sai kiyi devide dinsa in to 20 potion

  4. 4

    Saizo kisa abun murji ki murzata da fadi siki dorta a meat pie cutter kisa nama a tsakiya saiki dannes siki fitar ki jiye

  5. 5

    Haka zakiyiwa sauran harki gama,,saiki jerasu. Tray din gashi ki shafa danyen kwai saiki gasa

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes