Butter icing Parfait

@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
Abuja

#abujaYana da Dadi sosai

Butter icing Parfait

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#abujaYana da Dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Chocolate cupcakes
  2. 5 cokaliButter
  3. 4 cokaliIcing sugar
  4. Vanilla extract
  5. Sprinkles

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko ki faffasa cake dinki ki aje a gefe

  2. 2

    Saiki samu bowl ki sa butter ki hada da icing sugar Kita juyawa har yayi haske zakiga ya rage nauyi saiki sa flavour ki juya daga nan saiki dauko kofin dazakiyi amfani dashi ki fara zuba cake din saiki zuba hadin butter icing dinki Kita jerawa kamar yadda kika gani inkin gama saiki barbada sprinkles asama

  3. 3

    Shikenan ENJOY 😋......

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Tasneem_
@Tasneem_ @cook_19700052
rannar
Abuja
I like anything about cooking and baking 🍲🧀🍪🧁🎂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes