Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafar tuwo
  2. Leda
  3. Gyada
  4. Kayan miya
  5. Kayan kanshi
  6. Maggi
  7. Mai
  8. Diyar miya
  9. Garlic
  10. Barking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara shinkafarki ki rege sai ki zuba ruwa a wuta idan yayi zafi sai ki zuba shinkafa ki juyata, sai ki varta ta dahu, ki bude leda ki zuzzuba a ciki kisa a food flask.

  2. 2

    Sai ki gyara kayan miya kisa tumatir da Dan yawa, sai ki zuba gyada a ciki a Niko miki.

  3. 3

    Zaki zuba nama akan wuta bayan kin wanke,ki sa maggi curry, albasa garlic kadan citta, ki barshi ya dahu, Sai ki daura tukunya ki soya mai ki juye markaden a ciki, ki zuba barking powder kadan domain ya kashe tsami, kiga barshi ya dahu, ruwan ya kone.

  4. 4

    Sai ki soyashi Kamar yadda zakiyi ma stew, sai ki zuba ruwa domain yanayin kauri ne sosai saboda komai ya dahu, ki sa maggi da kayan kamshi, da curry, da diyar miya,sai ki juye naman a ciki.

  5. 5

    Zaki barshi ya tausa sosai har ya fara kauri zakiga mai ya fito sannan ki sauke. 😋😋😋yana da dadi sosai, iyalina sun yaba sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
rannar
Zaria City, I'm Married💞💞💞
kullum inason koyan abin da ban iya ba, kuma ina son gwadawa🍕🍤🍗🍜🍡🍝
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes