Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10888673
Na wanke gero na jiqa bayan ya jiqa na zuba citta da kanunfari na bada aka Nikomin na tace na barshi ya kwanta na raba biyu na dama rabi bayan ya huce saina zuba Rabin kulluna na saka sugar da kankara.
An kwafa!
More Recipes

sharhai