Soyyayen kifi (Fried Fish)

Ayshat Wazirie
Ayshat Wazirie @cook_17709480

It’s very yuuuummy😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki wanke kifin ki sosai da binigar, zaki yan kashi best on yanda kikeso, kibarshi yatsane ruwa sosai

  2. 2

    Ki jajjaga tafarnuwa da albasa ki juye aroba kizuba magi, gishiri da kayan kamshi kijuya su sosai ki dauko kifinki kizuba ciki kijuyashi sosai kayan sushiga jikin shi ki barshi yasha iska like 30mn

  3. 3

    Kidora mai awuta kisa albasa yasoyu sai ki dauko kifin kifara soyawa ahankali, ba’a sa wuta dayawa km ba’a yawan motsawa idan yayi brown to yasoyu🤗😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshat Wazirie
Ayshat Wazirie @cook_17709480
rannar

sharhai (4)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
kifin nan ya soyu gwann ban shaawa 😍😋

Similar Recipes