Yadda ake pepper chicken

Rukaiyatu rimi(rukky's kitchen @cook_18928738
Yadda ake pepper chicken
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke kaza,asa albasa da citta da tafarnuwa bay leaf magi tyme da curry sai a tafasa
- 2
In ta dahu sai asoya,sai a jajjaga ataruhu da tafarnuwa,a yanka albasa,adora Mai kadan a wuta asa albasar da akayanka in ta fara soyuwa sai azuba ataruhu da citta kadan asa tyme kadan da magi in Ya soyu sai asaka kazar a barshi kamar minti 3 shknn angama😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10954699



sharhai