Shinkafa da miya da latas

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki dora tukunyar ki akan wuta, sai ki xuba ruwa idan suka tafasa sai ki zuba shinkafa.

  2. 2

    Idan shinkafar ta tafasa sai ki wanke ta ki canza ruwa, sai ki sake maida shinkafar akan wuta ki zuba ruwan da zasu eshe ta har ta tsane ba tare da tayi ruwa ba.

  3. 3

    Idan ta dahu sai ki sauke ta ki zuba a cikin cooler

  4. 4

    Ki gyara kayan miyan ki,ki wanke su sannan ki markada su tare da tafarnuwa.

  5. 5

    Sannan ki dora tukunyar ki akan wuta ki xuba mai ki yanka albasa ki soya su tare sannan ki xuba markaden ki ki barshi ya soyu.

  6. 6

    Idan ya soyu sai ki xuba ruwa ba masu yawa ba kuma ki saka kanwa yar kadan saboda ta kashe tsamin da kega tumatur sai ki zuba dandano,gishiri,maggi kisa marfi ki rufe ki barta ta dahu

  7. 7

    Yadda zaki gane da dahu shine xaki ga mai ya taso sama idan kika ga hakan to miyar ki ta dahu

  8. 8

    Sai ki yanka latas din ki girman yadda kike so, ki wanke shi kuma ki wanke tumatur da albasa ki yanka su girman yadda kike so

  9. 9

    Sai ki zuba shinkafa a plate ki zuba miya ki zuba latas da tumatur da albasa😋

  10. 10

    Hmmm ba'aba yaro mai kiwuya😋😋😋

  11. 11

    Rufe ki bar ta ta dahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa'u Aliyu Danyaya
rannar
Sokoto
I love cookingcooking is my fav😍❤️
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes