CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Shawarma sandwich
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Shawarma sandwich ainihin hoton girkin

Shawarma sandwich

Leemah.s_cuisine
Leemah.s_cuisine @cook_18331560
Kano Nigeria

#kano. Yanada dadi ga saukin yi sosai

#kano. Yanada dadi ga saukin yi sosai

Kara karantawa

Shawarma sandwich

Leemah.s_cuisine
Leemah.s_cuisine @cook_18331560
Kano Nigeria

#kano. Yanada dadi ga saukin yi sosai

#kano. Yanada dadi ga saukin yi sosai

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Buredi me yanka yanka (manya)
  • Kwai
  • Kuren tattasai
  • Karas
  • Bama(mayonnaise)
  • gwangwaniKifin
  • Attaruhu da albasa
  • Kabeji
  • Kayan dandanon girki
  • Man gyada
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki samu kwae dinki ya danganta da yawan wanda xakiyi, idan kaman goma xakiyi amfani da sae ki dafa guda biyar ki yayyan kashi kamar haka

    Shawarma sandwichmatakin girki1 hoto
  2. 2

    Ragowan biyar din saeki fasasu ku yanka albasa kisa maggi dinki ki kadashi kaman haka

    Shawarma sandwichmatakin girki2 hoto
  3. 3

    Saeki ki jajjaga attaruhun ki da albasa kokiyi giretin dinsu kaman haka

    Shawarma sandwichmatakin girki3 hoto
  4. 4

    Saeki dauko kifin gwangwanin ki kidaura tukunya ko kasko a wuta saeki xuba kifin a ciki kidan faffasashi da abin juyawanki, saeki xuba jajjagen attaruhunki da albasa a ciki idan yadan soyu saeki xuba daffafen kwanki a ciki ki juyasu yadan soyu, kidan zuba kayan dandano a ciki,idan Yadan soyu saeki dauko danyan kwae dinki sae kixuba kina juyawa harya soyu a ciki ya hade jikinshi, yaxama ba ruwa a ciki kaman haka.....saeki ajiyeshi a gefe

    Shawarma sandwichmatakin girki4 hoto
  5. 5

    Saeki yayyanka kabejin ki da koren tattasae dinki siraran yanka ki wanke kitsane shi, ki goga karas dinki shima, saeki yadesu guri daya ki saka bama dinki ki juyasu sosae kaman haka

    Shawarma sandwichmatakin girki5 hoto
  6. 6

    Saiki dauko biredin ki,sae kina dauka daya saeki dan shafa masa bama kadan akae amma ba dole bane, saeki debi hadin kabejinki ki xuba akan biredin ki tabbatar ko ina yasamu kaman haka

    Shawarma sandwichmatakin girki6 hoto
  7. 7

    Saeki dora dayan hadin naki na kifi akae shima ko ina yasamu sosae kaman haka

    Shawarma sandwichmatakin girki7 hoto
  8. 8

    Sae ki rufeshi da wani biredin, ki kuma maimaita yadda kikayi akae shima saeki rufeshi, xaki iyayi hawa uku ko hudu duk yadda kikeso, saeki samu kasko dinki ki ke dan diga mai ajiki kina dorawa akae,idan yadan soyu saeki juya shi amma dadewa xaeyi ba minti daya ma ya isa kin gama daya kaman haka

    Shawarma sandwichmatakin girki8 hoto
  9. 9

    Sae saka a plate me kyau ki rabashi biyu kaman haka....shikenan sae ci

    Shawarma sandwichmatakin girki9 hoto
  10. 10

    Aci lafiya.....

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Leemah.s_cuisine
Leemah.s_cuisine @cook_18331560
rannar November 02, 2019 15:52
Kano Nigeria

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Shawarma Sandwich

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Miyar wake
  2. Vanilla cake
  3. Miyar ugu
  4. Chinese fried rice
  5. Macaroni da miyar kayan lambu da soyayyar kaza mai fulawa
  1. Shinkafa mai dankali da kayan lambu
  2. Lemon karas
  3. Lemonade
  4. Nannadaddiyar fulawa me kifi
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10955822
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close