Tura

Kayan aiki

  1. 3Karas
  2. Danyar citta kadan
  3. 1Lemon tsami
  4. 1Ruwa kofi
  5. Sikari yanda kakeson dandanon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko nawanke karas nakankare citta nawanke nawanke lemon tsami nayanka sainagurza citta da karas naziba a blender nasa ruwa namarkada sainatace namatse lemon natace nazuba aciki saina dakko sikari nazuba nasa yayi sanyi sa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_17880484
rannar
Kano
inason dafa abinci Kala kala
Kara karantawa

sharhai

UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_17880484
#LEMO inason wannan girkin akwai dadi sosai

Similar Recipes