Freid spaghetti

Mufeederht Cakes An More @cook_15852246
Freid spaghetti
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki yanka carrot cabbage, koren tattasai da albasa, green beans manya sai ki aje a gefe
- 2
Zaki soya taliyarki cikin mai harsai tayi brown saiki tsameta, Ki ajegefe
- 3
Zaki jajjaga tattasai da albasa da citta da tafarnuwa saikisa Mai atukunya kisoya ldan yasoyu saikizuba ruwa kisa magi curry thyme sai kibarsa yatafasa Idan yatafasa sai kizuba taliyar dakika soya idan takusa tsanewa saikisanya yankakkun kayan da kika aje
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11015547



sharhai