Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Aya
  2. Dabino
  3. Kanunfari
  4. Danyar citta
  5. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki jika ayarki da ruwa saiki surfa ki wanke ki cire duka dattinta.

  2. 2

    Ki bare dabino ki zuba saiki kankare bayan citta ki wanke a hada da kanunfari kadan a nika. Ki kara ruwa ki tace sai kisa sugar.

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes