Lemon danyar citta da lemon tsami

Tata sisters
Tata sisters @cook_16272292
Bauchi State

Ina fama da tumbi shiyasa nake hada wannan lemon nake sha domin yadan rage mun. #lemu

Lemon danyar citta da lemon tsami

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Ina fama da tumbi shiyasa nake hada wannan lemon nake sha domin yadan rage mun. #lemu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Danyar citta manya guda uku
  2. Lemon tsami guda shida
  3. Sikari gwangwani uku

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko dai ga danyar citta da lemon tsami.

  2. 2

    Sai na yanka cittar kanana, lemon tsamin ma na bare fatar na yayyanka kanana na cire kwallayen saboda daci.

  3. 3

    Sai na zuba a blender(na'urar markade) na markada tare da ruwan sanyi.

  4. 4

    Sai na tace da abun tatar koko. Na zuba sikari nasa a fridge (gidan sanyi).

  5. 5

    😋😋

  6. 6

    Asha dadi lpia.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Tata sisters
Tata sisters @cook_16272292
rannar
Bauchi State
cooking is one of my best hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes