Dan wake
Yana dadi ga saukin sarrafawa
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zamu kwaba garin Dan waken mu da jikaken kanwa
- 2
Saimu daura ruwa akan wuta inyayi zafi sosai saimu saka dan waken mu rufe tukunyan ba sosaiba saboda karya zuba bayan wani lokaci sai mu kwashe mu tsane a ruwan sanyi saimu soya mai da albasa..
- 3
Sai mu zuba dan wake a kwano musa yaji da mai muci..
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11042786




sharhai