Sweet

fadimatu
fadimatu @nasirfatimaa

#team6candy hakika sweet dinnan nada dadi musamman ga yara nayi ma kanne na kuma sunji dadinta an huta da sayen ta kanti.

Sweet

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#team6candy hakika sweet dinnan nada dadi musamman ga yara nayi ma kanne na kuma sunji dadinta an huta da sayen ta kanti.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Sugar kofi
  2. Tsamiya
  3. Flavour
  4. Kala

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki aza ruwan zafi da sun tafasa

  2. 2

    Ki jika tsamiyar ki

  3. 3

    Ki zuba ruwan tsamiyar tare da suga ki dafa su tare

  4. 4

    Kisaka flavour kadan

  5. 5

    Ki saka kala se kisaka aroba me shape lokachin da yakeda zafi
    in ya huce tsawon kaman minti 30 ki cire sweet din ki tayi se sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fadimatu
fadimatu @nasirfatimaa
rannar

sharhai

Similar Recipes