CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Dafadukan Shinkafa da koda da hadin salad
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Dafadukan Shinkafa da koda da hadin salad ainihin hoton girkin

Dafadukan Shinkafa da koda da hadin salad

Najma
Najma @cook_12709285
Kano State

Dafadukan Shinkafa da koda da hadin salad

Najma
Najma @cook_12709285
Kano State
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Markaden kayan miya
  3. Tafarnuwa
  4. Maggi
  5. Gishiri
  6. Albasa
  7. Kayan kanshi
  8. Kodan saniya
  9. Salat
  10. Dafaffan kwai
  11. Danyar tumatur
  12. Karas
  13. Kokumba
  14. Yajin kuli kuli
  15. Yajin barkwano
  16. Mayyonise
  17. Lemon tsami
  18. Curry
  19. Manja
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki daura ruwa a tukunya kisa curry kibarshi yatafasa

  2. 2

    Idan yatafasa sai ki wanke shinkafanki da gishiri kixuba aciki kibarshi ya tafasa yayi half done haka sai ki tsaneshi

  3. 3

    Kisamu tukunya ki daura akan wuta kisa manja idan yayi xafi sai kisa makaden kayan miyanki ki soyashi sosai kisaka dakakkrn tafarnuwa yasoyu sosai idan ya soyu sai kisa ruwa yanda xe karasamaki shinkafarki sai kisa sulalen kodanki kisa su maggi Da sauran kayan hadinki kirufe kibarshi yatafasa idan yatafasa sai kisa shinkafanki kirufe kirage wuta harsai ya nuna sai ki sauke

  4. 4

    Zaki yanka gyanyrnki na salad ki yankasu tumatur dinki albasanki kokumbanki dafaffan kwanki sai ki goga Karas dinki da abun goge kubewa ki wanke da ruwan gishiri ki tsaneshi sai kisaka a roba mai tsabta kisa mayyonise,maggi,yajin barkwank,yajin kuli kuli da lemon tsami ki gauraya sai acike da shinkafan

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Najma
Najma @cook_12709285
rannar November 19, 2019 08:13
Kano State
cooking is my portion
Kara karantawa

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Lemun na'a-na'a da lemon tsami
  2. Samosa II
  3. Chocolate bread
  4. Cabbage roll
  5. Miyar albasa
  1. Doughnut recipe III
  2. Cincin
  3. Wainar shinkafa
  4. Chocolate bread
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11050431
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close