Samosa II

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

#kanostate. So crispy ga dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

35mintuna
5 yawan abinchi
  1. Flour Kofi biyu
  2. Mai cokai uku
  3. cokaliGishiri rabin karamin
  4. cokaliSukari karamin
  5. Minced meat
  6. Kayan kamshi
  7. Curry
  8. Man suya
  9. Maggi da gishiri
  10. Attarugu
  11. Albasa
  12. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

35mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki Dora minced meat dinki a wuta kisa NASA albasa maggi da gishiri Sai kayan kamshi

  2. 2

    Kibarshi ya dahu saiki sa mai kamar cokali acikinsa ki jajjaga tafarnuwa da attarugu Sai curry ki soyashi sama sama.

  3. 3

    Saiki dauko flour dinki kizuba mata mai da sukari Sai gishiri kisa ruwa ki kwaba

  4. 4

    Saiki rufesa kibashi mintuna 5-10 saikizo kisake murzata saiki rabata into balls

  5. 5

    Saiki dunga dauka daya bayan daya kina mirzata circle da gurma sosai

  6. 6

    Idan kin gama ki gasa a pan

  7. 7

    Saiki yankata gida hudu saiki dunga dauka one by one kina folding kamar yanda na tabayi acikin girkina na samosa 1 zaki gani

  8. 8

    Idan kin gama ki soya ki tsaneta done.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes