Lemun na'a-na'a da lemon tsami

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
Kaduna

Wannan lemu ne mai saukin yi, mai dadi a baki kuma ga qarin lafiya. Masana lafiya sun fadi sirrin hada lemon tsami da na'a na'a. Daga ciki akwai maganin sanyi, rigakafin ciwon hanta, maganin tsakuwar koda (kidney stone) da kuma pneumonia ga kananan yara. Da sauransu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1kwalba sprite
  2. Rabin kofi mint syrup
  3. 1kofi lemon juice
  4. Slices 2 na lemon tsami
  5. 1Kankara kofi
  6. Mint syrup
  7. 1kofi mint syrup
  8. 1kofi sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga abun bukata idan za a hada syrup. (ki zuba fresh mint leaves da ruwa a belnder ki markada sosai sai ki tace.)

  2. 2

    Ki zuba ruwan a pan ki zuba sugar ki barshi ya dahu

  3. 3

    Idan ya fara kumfa sai ki sauke ki barshi ya huce.

  4. 4

    Ga shi nan bayan an gama

  5. 5

    Ga abubuwan bukata nan.

  6. 6

    Ki zuba kankara a cikin glass cup

  7. 7

    Ki zuba sprite

  8. 8

    Ki zuba mint syrup

  9. 9

    Sai ki zuba lemon a hankali yanda kasa da saman ba za su hade bah.

  10. 10
  11. 11
  12. 12
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes