Doughnut recipe III

Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
Sokoto State

Wannan karon Nazo da steps picture na yin doughnut Kuma Indai kika yi amfani da wannan recipe din Zaki zamu yadda kikeso insha Allah. Kitchen hunt challenge 😍

Doughnut recipe III

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan karon Nazo da steps picture na yin doughnut Kuma Indai kika yi amfani da wannan recipe din Zaki zamu yadda kikeso insha Allah. Kitchen hunt challenge 😍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Flour cofi
  2. 2Tablespoon Butter
  3. 1/3 cupMadara
  4. 1/2 cupSugar
  5. 1/4teaspoon Gishiri
  6. 1Kwai
  7. Mai domin suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba Madara sai kisa ruwan dumi ki zuba yeast sai kibarshi na minti 5-10, ta haka Zaki gane yeast dinki in Yanada kyau

  2. 2

    Zakiga yayi bubble, ki narke butter kibarshi ya huce, Sai kisa cokali biyu aciki

  3. 3

    Kisa gishiri, sugar, ki fashe kwai kisa Sai ki motse

  4. 4

    Ki tankade fulawa ki auna cofi 3 kisa Sai Murza in kikaga Bai hade ba Sai ki dansa ruwa ya hade, ki bugashi da kyau har yayi laushi, Sai ki rufe kisa a Rana ko wuri Mai dumi zuwa awa 1 zai tashi

  5. 5

    Bayan ya tashi zakiga ya Kara girma Sai ki sake murzashi ki aza wurin aiki kimishi Fadi kiyi amfani cutter ki fidda shape din

  6. 6

    Bayan kingama ki sake rufeshi na minti 30 zakiga ya Kara girma kamar haka, Sai ki soya

  7. 7

    Gashi Bayan nagama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes