Tuwon Madara mai kwalwa
Ga saukin yi ga dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Farko na zuba ruwana a wuta na zuba sugar yayi ta dahuwa na zuba kwakwa na da ruwan yayi kauri sosai na sauki na dauko Madara ina zubawa ina juyawa har ya hade
- 2
Na dauko wani ruba daban na raba Madara Daya nasa mai pink Daya na samai green na dauko faranti nasa leather na zuba mai na rufe na fadada shi sai da nasa cookies cutter na yanka shi shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11053747





sharhai